Sabuwar wakar MATAR SOJA kashi na biyu da shahararre kuma fasihin mawakin barkwancin nan Sani liya liya ya rera.
Yamu Baba da Maryam suka hau, in baku manta ba a kashi na daya 1 yamu baba shi da dan uwansa, sun ga maryam har sukai ta binta duk inda tayi.
Maryam ta sanar da su ita matar aurece kuma mijinta soja ne amma suka maida maganar tata shakiyanci suka ki saurarenta, inda daga karshe ta kawosu gaban mijinta.
Mijin nata ya kamasu ya durasu a bayan but din motarsa yai gaba, tom koya zata kasance a kashi na biyu 2.
Ku kalli videon anan kasa
Posted by 

comment 0 Comments
more_vert